iqna

IQNA

masu ibada
IQNA - Da sanyin safiyar yau ne sojojin yahudawan sahyuniya suka kaiwa masallatan da suka halarci sallar asubahin Juma'ar karshe na watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa da hayaki mai sa hawaye.
Lambar Labari: 3490931    Ranar Watsawa : 2024/04/05

IQNA - Ma'aikatar bayar da agaji ta birnin Qudus ta sanar da cewa, duk da cikas da hargitsi da gwamnatin sahyoniya ta ke fuskanta, Falasdinawa dubu 80 ne suka gudanar da sallar Juma'a ta farko ta watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3490816    Ranar Watsawa : 2024/03/16

Madina Sama da masu ziyara 5,800,000 da masu ibada ne suka ci gajiyar ayyuka daban-daban a masallacin Annabi a makon jiya.
Lambar Labari: 3490218    Ranar Watsawa : 2023/11/28

Gaza (IQNA) Jama'ar Gaza da dama ne suka gudanar da sallar Juma'a a kan rugujewar wani masallaci a wannan yanki a jiya.
Lambar Labari: 3490202    Ranar Watsawa : 2023/11/25

Tehran (IQNA) Musulmai a Indonesia da Malaysia suna taruwa a karon farko ba tare da hana Covid-19 ba don bikin Eid al-Fitr, bayan watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3489021    Ranar Watsawa : 2023/04/22

Tehran (IQNA) Hukumomin Masallacin Harami da Masallacin Annabi sun sanar da halartar sama da mutane miliyan 81 a Masallacin Annabi daga farkon watan Muharram zuwa 19 ga wata na biyu na Jumadi na shekarar 1444 bayan hijira.
Lambar Labari: 3488343    Ranar Watsawa : 2022/12/16

Tehran (IQNA) Majalisar ministocin gwamnatin sahyoniyawan mamaya ta kakaba tsauraran matakan tsaro kan masu ibada r da suke shiga masallacin Al-Aqsa a cikin watan Ramadan da kuma yunkurin da suke yi a sassa daban-daban na kasar Falasdinu.
Lambar Labari: 3487133    Ranar Watsawa : 2022/04/06

Tehran (IQNA) A karon farko cikin shekaru biyu, an dage wasu takunkumin da corona ta tilasta wa musulmi da kiristoci da ke halartar masallatai da majami'u na kasar Singapore.
Lambar Labari: 3487073    Ranar Watsawa : 2022/03/19

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yaba da matakin da gwamnatin Canada ta dauka na ayyana ranar 29 ga watan Janairu a matsayin ranar yaki da ayyukan kyamar Musulunci ta kasa.
Lambar Labari: 3486894    Ranar Watsawa : 2022/02/01

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa inda ta mayar da martani kan matakin da sakataren harkokin cikin gida na Burtaniya ya dauka na sanya kungiyar cikin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486579    Ranar Watsawa : 2021/11/19